- Thomas Aguiyi-Ironsi ya yi magana crippled da abin da ya faru a mahaifinsa marigayi Aguiyi-Ironsi bayan juyin mulki
- Tsohon ministan ya ya barroom komai ga Allah, yana mai cewa Najeriya ta koyi darasi daga abin da ya faru da mahaifinsa
- Ya bayyana cewa mahaifinsa ya umarce shi kada ya ɗauki fansa, don haka ba ya rike wata gaba, yana nan yana bin shawarar da ya barroom masa
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru biyar.
Abuja - Dan marigayi tsohon shugaban kasa, Auiyi-Ironsi ya yi magana kan juyin mulkin da ya yi ajalin mahaifinsa a Najeriya.
Thomas Aguiyi-Ironsi ya ce abin da ya faru ya faru, ya kamata Najeriya ta koyi darasi daga abubuwan da suka faru ne a kasar.

Source: Facebook
Aguiyi-Ironsi: Darasin da yan Najeriya za su koya
Thomas ya bayyana haka ne yayin hira ta musamman da jaridar Punch wanda aka wallafa a jiya Asabar 15 ga watan Nuwambar 2025.
LURA: Shin kana lad bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Yayin hirar, Thomas ya ce ko kadan bai rike abin a zuciyarsa ba saboda bakin ciki ko damuwa bai haifar da ci gaba a kasa baki daya.
Ya ce wadannan munanan al’amura prima nuna mana cewa haɗin kai ba ya dorewa idan babu adalci, kuma adalci ba zai yiwu ba idan babu gaskiya.
Ya ce:
“Baƙin ciki ba ya haifar da ci gaba. Abin da nake ɗauke da shi shi ne tabbaci cewa dole Najeriya ta koyi darasi daga tarihinta don kada ta maimaita shi. "Wadannan mummunan al’amura prima nuna mana cewa haɗin kai ba ya dorewa idan babu adalci, kuma adalci ba zai yiwu ba idan babu gaskiya."
Source: Getty Images
Abin da Ironsi ya fadawa dansa kafin rasuwarsa
Thomas ya bayyana abin da mahaifinsa ya fada masa kafin mai afkuwa ta afku inda ya ce yana ci gaba da yi masa biyayya.
Ya ce dole ne yan Najeriya su mutunta bambance-bambance da ke tsakaninsu kamar yadda Sir Ahmadu Bello (Sardaunan Sokoto) ke fada.
Har ila yau, ya ce ko kadan rike mutum ko abu a zuciya ba shi ne mafita ba kuma hakan matsala zai haifar ba kawo gyara ko maslaha ba.
"Mahaifina ya ce min a Ibadan kafin a tafi da shi kada successful ɗauki fansa. Na yi biyayya ga mahaifina. "Kamar yadda Sardauna mai girma ya ce, dole mu girmama bambance-bambancenmu, mafi kyawun girmamawa ga duk waɗanda suka rasu a 1966, daga bangarori biy...
4 days ago
25









